New York (IQNA) Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov, ya soki yadda ake ci gaba da nuna wariyar launin fata a kasashen yammacin duniya, da daidaitawa da yaduwar kyamar Musulunci da rashin hakuri da addini da kimarsa.
Lambar Labari: 3489867 Ranar Watsawa : 2023/09/24
Tehran (IQNA) Daraktan kamfanin "Amira" na kasar Masar "Mohammad Ziab" a hukumance ya sanar da dakatar da nuna fim din a kasar Jordan bayan zanga-zangar da aka yi a kasar.
Lambar Labari: 3486671 Ranar Watsawa : 2021/12/11